Journey to the pearl (Hausa)

Journey to the pearl (Hausa)

by J.S. Phillip

₦1,000.00

Purchase Now

About This Book

“Kora,” wani hatsabibin gaske ne wanda shi ne shugaban Ibilisan duniyarsu, ya kasance barazana ga al’ummar duniya har da ma muhallansu. Ya cusa masu aƙidun Ibilisanci domin kawai ya sami damar yin amfani da su ya cimma burinsa na hamɓarar da Mai Martaba, shugaban Fararen Halittu daga kan karagar mulki. Samun tsira wa al’ummar duniyar bil’adam ta dogara ne ga Jallo Bakare wanda Mai Martaba ya halicce shi da ƙaimin da zai dakatar da ibilisancin Kora, Jallo zai yi amfani ne da Takobin-wuta da kuma lu’u-lu’u, amma shin zai iya yaƙar babban maƙiyinsa…tsoro?

Book Details

Author: J.S. Phillip
ISBN: 978-1-907402-44-9
Category: Classic Literature
Price: ₦1,000.00

Join Our Newsletter

Subscribe to receive updates, access to exclusive deals, and more.